Al'ajabiIlimi

Abdulmajid Yaro Me Ilimin Boko Da Ilimin Addini Zaku Tausaya Masa Idan Kuka Kalli Bidiyonnan – Hausa Top.

Dukda Cewa Yanada Lalura Hakan Be Hanashi Karatun Alkur’ani Ba Da Na Boko Ba, Kamar Yadda Ya Bayyana A Cikin Tattaunawar Da Akayi Dashi, Yace Yara Suna Tsokanarsa Da Me Katon Kai Amman Hakan Baya Damunsa Domin Yasan Baiwar Da Allah Yayi Masa. Ya Haddace Alkur’ani Izu 60 Kuma Yayi Karatun Boko Ku Kalli Faifan Bidiyo Dake Kasa.

Gadai Cikakkiyar Bidiyonnan A Kasa Ku Danna Domin Ganin Cikakkiyar Bidiyon 👉 FULL VIDEO 👇

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button