Ilimi

Yadda Zaku Sami Tallafin Karatu Zuwa Kasar Waje Daga Gwamnatin Jahar Kano – Hausa Top

Hanyoyin Samun Tallafin Karatun Kasar Waje Daga Gwamnatin Jahar Kano – Hausa Top.

Gwamnatin Jahar Kano Dake Arewacin Najeriya Ta Bada Tabbacin Dawo Da Bayar Da Tallafin Karatun Digiri Na Biyu Ga Dalibai ‘Yan Asalin Jahar Kano. Kubi Wannan Link Din 👇www.kanostate.gov.ng/scholarship_application 👈 Domin Samun Tallafin Karatu Zuwa Kasashen Waje.

Gwamnatin Jahar Ta Wallafa Bayanai Kan Tallafin A Shafinta Na Intanet Inda Tace ‘Yan Asalin Jahar Kano Ne Kadai Zasu Amfana Da Wannan Tallafin.
“Bayan Shafe Tsawon Shekara Takwas Batare Da Tshohuwar gwamnatin Baya Ta Bayar Da Tallafin Karatun Digiri Na Biyu Ba Na Zuwa Kasar Waje”

Sabon Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf Ya Amince Da Dawo Da Bada Tallafin Karatun Kasar Waje Da Cikin Gida Daga Zangon Karatu Na 2023/2024,” Inji Sanarwar Da Kakakin Gwamna, Sanusi Bature Dawakin Tofa, Ya Fitar. 👉FULL VIDEO 👈

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button