Tsaro
‘Yansanda Sun Kama Dan Aca6a Da Yayiwa Fasinjarsa Fyade Ta Dubura | Hausa Top
Yarinyar Ta Bayyana Wa Jamiāan Tsaro Cewa Musa Ya Sadu Da Ita Ta Dubura Ne Saboda Yaga Tana Jinin Haila. Ta Kuma Kara Da Cewa Dalilin Dayasa Tayi Shuru Ba Tayi Ihu Ba Saboda Yayi Barazanar Zai Kashe Ta Idan Tayi Yunkurin Tona Masa Asiri.
Wannan Al’amarin Ya Haifar Da Cece-kuce Tsakanin Al’umma Musamman Masu Amfani Da Kafafen Sada Zumunta Na Zamani Kamar Irinsu Facebook, Twitter, Instagram Da Sauran Kafafen Sadarwa.
Gadai Faifan Bidiyon 👉 FULL VIDEO 👈