Salo, Kida, Lafazi, Murya: Wani Abu Ne Yafi Bambamta Wakar Nura M Inuwa Data Umar M Sharif?

Kamar Yadda Kowa Yasani A Wannan Zamani Damuke Ciki Babu Mawakan Hausa Da Tauraruwarsu Take Haskawa Kamara Wadannan Mawaka Guda Biyu Wato Umar M Sharif Da Nura M Inuwa. Wannan Daliline Yasa Mukeso Muyi Muhawara Domin Banbance Aya Da Tsakuwa A Tsakanin su Ta Hanyar Jin Ra’ayoyin Masoyansu. Muhawarar Anan Itace Acikin Wadannan Faishan Mawaka

Duk fim din da Nafeesat ta yi kuka a ciki haka kawai sai inga ina hawaye – Inji Hajia Mama

Shahararriyan yar wasan fina-finan Hausa Nafeesat Abdullahi ta gama shiri tsaf don sako wa masoyanta da masoyan fina-finan sabuwar film da ga ledar ta fes-fes mai suna KARMA. Nafeesat dai shahararriya ce wajen shirya musamman fina-finan soyayya da ban tausayi. Wata masoyiyar Nafeesat, Haj. Mama ta shaida wa PREMIUM TIMES HAUSA cewa “duk fim din

Fitaccen jarumin Kannywood ya soki masarautar Kano kan sarautar da ‘Sarkin waka’ da ta naɗa ma Korede Bello

Wani mashahurin dan fim din Kannywood, Falalu Dorayi ya bayyana bacin ransa game da sarautar Sarkin Waka’ da masarautar Kano ta nada Korede Bello, shahararren mawaki daga jihar Legas. Masarautar ta nada Korede sarautar ne a yayi bikin babbar Sallar data gabata, inda aka gayyace shi yayi hawan Sallah, sakamakon gudunmuwar dayake baiwa al’umma ta

Kannywood: Na san Addini Na Kuma Nasan Al’ada Na, Haka Kuma Nasan Iyakokin Da Suka Sa Akai na – Inji Rahama Sadau

Kamar Yadda Kowa Yasani Jaruma Rahama Sadau Bata Dauki Saka Kananun Kaya Da Barin Gashi A Bude A Bakin Komai Ba Idan Kukayi La’akari Da Sabbin Fina-Finan Datake Yi A Nollywood. Majiyar HausaTop Taci Karo Da Wani Furuci Da Jarumar Tayi A Wata Mujalla Mai Taken  Guardian Life Wanda Wannan Furuci Nata Yake Kara Tabbatarwa
Close