Kannywood

Jerin Jaruman Kannywood Mata Masu Neman Mijin Aure – Hausa Top

A Yau Munzo Muku Da Cikakken Bayani Kan Jaruman Kannywood Mata Masu Neman Mijin Aure Domin Tsarewa Tare Da Kare Mutuncinsu Ta Hanyar Raya Sunnar Annabi Muhammad S.A.W Wato Aure, Dukkanin Wata Mace Da Take Shirin Film Tana Da Bukatar Yun Aure Musamman Idan Ta Samu Wanda Yadace Da Za6inta, Bawai Iya ‘Yanmata Ba Har Wanda Suka Ta6a Aure (Zawarawa).

Dukda Cewa Basu Fito Fili Sun Bayyana Bukatar Tasu Ba Amman Ga Dukkanin Dan Adam Me Hankali Yasan Cewar Duk Macen Da Takai Munzalin Aure Tana Bukatar Samun Wanda Ze Kula Da Rayuwarta Ta Hanyar Aurenta Koda Kuwa Bazawara Ce. To Haka Suma Matan Dake Shirin Film Suke Da Bukata. Muna Fata Da Addu’ar Allah Ya Hada Kowa Da Abokin Zama Nagari 🤲 Ziyarci 👉 FULL VIDEO 👈

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button