Kannywood
An Daura Auren G-fresh Al’amin Da Sadeeya Haruna Yanzu-yanzu – Hausa Top
Bayan Shafe Tsawon Lokacin Da Akayi Ana Tafka Soyayya Tsakanin G-fresh Al-amin Da Sayyada Sadeeya Haruna Yau Dai Allah Ya Yadda An Daura Aurensu Kamar Yadda Ta Wallafa A Shafinta Na Instagram Kamar Haka 👇
Gadai Cikakkiyar Bidiyonnan A Kasa Ku Danna Domin Ganin Cikakkiyar Bidiyon Shagalin Bikin Sadeeya Haruna Da Angonta Al-ameen G-fresh. 👉 FULL VIDEO 👈